Sheik Yahuza Bauchi Qira'a 1.0 [免费版]

软件介绍

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun alKur'ani maigirma na malam Yahuza Bauchi.
Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa.
Domin samun wadansu Hausa Islamic apps duba cikin Play store. Zaku iya samun:
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Dr Abubukar Gumi
Sheikh Kabiru Gombe da sauransu.
Bayan wannan manhajja ta alaramma Yahudha Bauchi, idan akwai wani application da kuke son gani cikin wannan gida zaku iya rubutawa a cikin reviews naku na wannan app.
Domin aikowa da sakon shawarwari a koda yaushe, zaku iya amfani da email din developer.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

历史版本

Free Download 二维码下载
  • 软件名称: Sheik Yahuza Bauchi Qira'a
  • 软件分类: 生活时尚
  • APK名称: com.andromo.dev391844.app576017
  • 最新版本: 1.0
  • 支持ROM: 2.3.3及更高版本
  • 软件大小 : 2.98 MB
  • 更新日期: 2022-09-27